Mozambik: Sasanta rikici tsakanin masu iko da marasa karfi
03:09
Halitta da Muhalli
Abdourahamane Hassane
July 31, 2017
Al’umar wani garin masunta a Mozambik na jin radadin aikin hako iskar gas. Mozambik na shirin zama kasa ta uku a duniya da ke da arzikin iskar gas. Sai dai kuma yaya makomar al’umar yankin da ake aikin wadanda aka manta da su?