1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Hargitsi ya rauna mutane 42 a Isra'ila

Abdoulaye Mamane Amadou SB
April 29, 2022

A yayin da watan azumin Ramadana ke bankwana, rikici ya barke tsakanin 'yan sandan Isra'ila da Falasdinawa tare da raunata mutane da dama a harabar masallacin Kudus.

Nahost-Konflikt
Hoto: Mahmoud Illean/AP/dpa/picture alliance

Ma'aikatan agaji sun ce akalla mutune 42 ne suka jikkata, biyo bayan barekewar wata hatsaniya tsakanin 'yan sandan Isara'ila da Falasdinawa masu ibada a harabar sallacin Aqsa a sanyin safiyar wannan Jumma'a.

Rahotanni sun ce tuni aka gargaza da wadanda suka jikkatan zuwa asibiti a cewar ma'aikatan agajin. Wurin mai tsalke da ke tsakiyar Jérusalem na ci gaba da zama wata madigar fitina tsakanin Falasdinu da Isra'la a baya bayan nan, musamman a wannan lokacin na ibada, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane baya ga jikkata wasu da dama.

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW