Tattalin arziki
Hadari ya halaka mutane sama da 20 a Italiya
August 14, 2018Talla
Mutane fiye da 10 sun halaka sakamakon yankewar wata gada da ta hada kasashen Italiya da Faransa, inda kimanin motoci 20 suka fada cikin ruwa a garin Genoa na Italiya inda lamarin ya faru a wannan Talata.
Rahotanni daga kafofin yada labarai na Italiya na nuni da cewa motocin sun hantsila cikin ruwan da lokacin da gadar ta yanke.