Mutane hudu sun rasa ransu a arewa maso gabashin Najeriya
April 27, 2018Talla
Wannan ne dai karo na biyu da 'yan kungiyar ta Boko Haram ke yunkurin kai hari ba tare da samun nasara ba a yankin.
Mutane fiye da dubu talatin ne suka rasa rayukansu tun bayan da kungiyar ta Boko Haram ta kaddamar da ayyukanta a Najeriya a shekarar ta 2009.