Bala'iNepal
Nepal: Mutane sun bace a ambaliyar ruwa
August 28, 2026
Talla
Jami'an 'yan sandan Nepal sun sanar da rasuwar mutane 547 kana kafar yada labarai mallakar gwamnatin Chaina ta sanar da rasuwar karin wasu mutane biyar a Tibeti, abin da ya kai adadin wadanda suka rasun zuwa 552.
Kafar yada labarai mallakar gwamnatin Chaina ta ruwaito cewa, masu aikin ceto sun isa yankin Tibeti da ke da kwarya-kwaryar 'yanci daga Chainan da kuma ibtila'in zaftarewar kasa sakamakon ambaliyar ruwan ya fi shafa.