Mutum 28 sun mutu a hadarin mota
October 28, 2017Talla
Akwai wasu mutane takwas da ke cikin mawuyacin hali a sanadiyar hadarin na yau, sanarwar daga hukumomin kasar na cewa akasarin fasinjojin da ke cikin motocin ukun da suka yi karo da juna, kirar bas, sun taso ne daga Najeriya da ke makwabtaka da kasar ta Nijar.