Salon rayuwaAfirkaMutumin da ke kera sassan jikin mutane a Jos02:39This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaAbdullahi Maidawa Kurgwi SSA/LMJ02/04/2026February 4, 2026Wani mutum da ke zaune a jihar Plateau da ke Najeriya, na kera sassan jikin mutane domin taimakawa mutanen da suka rasa hannaye ko kafafunsa. DW ta tattauna da shi, a wannan faifen bidioyn.Kwafi mahadaTalla