1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaTurai

Macron: Nahiyar Turai na dab da wargajewa

Abdourahamane Hassane
April 26, 2024

Macron da ke yin jawabi a kan manufofin nahiyar daga Sorbone, ya ce yanayin da ake ciki na yakin Rasha da Ukraine da kuma sauran rigingimu dole sai kasaShen kungiyar sun farga:

Emmanuel Macron
Emmanuel Macron Hoto: Fred Dugit/MAXPPP/dpa/picture alliance

 Emmanuel Macron da ke yin jawabi a kan manufofin nahiyar daga Sorbone: '' Ya ce Turan za ta  iya mutuwa, ya ce amma ya daganta ne, da zabinmu,kuma zabin, yanzu ya kamata mu yi shi, ya ce yau magana ce ake yi, ta yaki da zaman lafiya a duniya dole sai mun iya mu tsare nahiyarmu.''Wannan jawabi na shugaban na  Faransa na zuwa ne wata  daya da rabi kafin zaɓen nahiyar turai da za a gudanar