Salon rayuwaNajeriyaMatsalar ambaliyar ruwa a Najeriya02:18This browser does not support the video element.Salon rayuwaNajeriyaUwais Abubakar Idris ARH/LMJ12/21/2023December 21, 2023Matsalar ambaliyar ruaw a wasu sassan Najeriya, na sanya mazauna yankunan da ke zagaye da Kogin Neja cikin hadari. Saidai kuma gargadin da ake yi musu na kauracewa yankunan a lokutan da kogin ke tunbatsa, na zama wani babban kalubale.Kwafi mahadaTalla