1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matatar man fetir ta Aliko Dangote ta fara aiki

Abdourahamane Hassane
December 9, 2023

A Najeriyar babbar matatar man fetir di nan ta hamshakin attajirin nan Aliko Dangote ta fara aiki.

Hoto: Construction Photography/Photoshot/picture alliance

Matatar ta ta samu gangunan danyen man fetur na farko, wani muhimmin ci gaba a wani aiki da ya fuskanci tsaiko da nufin biyan bukatun man kasar gaba daya. Tun daga ranar Juma'a, an sauke gangunan danyan man fetir miliyan daya daga rijiyar mai ta Agbami da ke gabar tekun Neja-Delta ta jiragen ruwa a matatar man dake a Lekki, a gabashin Legas, babban birnin  tattalin arzikin Najeriyar:

Najeriya: Batun mallakar arzikin mai ya kunno kai

This browser does not support the audio element.