1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gasar Bundesliga a Kadunan Najeriya

03:26

This browser does not support the video element.

July 11, 2022

Gasar kofin Bundesliga na Kaduna wato Bundesliga Cup Kaduna, gasa ce da ake yi a kowacce shekara tsakanin magoya bayan kungiyoyin kwallon kafa na Jamus da ke fafatawa a gasar Bundesliga. A bana kungiyar Bullet Fc Muchiya ce ta samu damar lashe gasar, bayan an tashi wasan babu ci a cikin sa'o'i biyu an yi bugun daga kai sai mai tsaron gida wato fenareti.