LafiyaMagance matsalar fyade Katsinan Najeriya03:02This browser does not support the video element.LafiyaYusuf Ibrahim Jargaba AMA/LMJ10/27/2022October 27, 2022A kokarinta na magance matsalolin fyade da ke addabar al'ummar Katsina, matar gwamnan jihar Hajiya Zakiya Aminu Bello Masari ta kafa gidauniyar taimakawa matan da suka fuskanci matsalar. Kwafi mahadaTalla