SiyasaMai digiri na sana'ar gasa burodi a Kano01:25This browser does not support the video element.Siyasa10/17/2018October 17, 2018Wani mataashi a jihar Kano da ke Tarayayar Najeriya, ya rungumi sana'ar gasa burodi bayan kammala karatunsa na digiri, har ma ya samar da gidan burodi na kansa.Kwafi mahadaTalla