1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Katsina: Matsalar zaizayar kasa

03:59

This browser does not support the video element.

December 15, 2022

Sama da mutane dubu 10 ne a cikin birnin Katsina ke fuskantar matsalar zaizayar kasa, wadda ke haddasa rushewar gidaje duk shekara.