1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yara masu fasaha a Tarayyar Najeriya

03:02

This browser does not support the video element.

October 16, 2015

Osine Ikhianosime da Anesi Ikhianosime sun samar da fata ga Najeriya, domin kuwa sun shiga cikin jerin masu kirkirar mahaja. 'Yan uwan junan biyu sun kirkira manhajar wayar tafi da gidanka wato browser da ke da saukin amfani wadda kuma tuni ake amfani da ita.