1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Ko kudin CFA zai maye gurbin Naira?

03:14

This browser does not support the video element.

Ma'awiyya Abubakar Sadiq ZUD/LMJ
February 15, 2023

Karancin takardun kudi na Naira a Najeriya, ya sanya 'yan kasuwa a jihar Sokoto amfani da kudin makwabciyar kasa Nijar wato CFA. Wannan mataki dai ya kara daga darajar Nairar.