LafiyaNajeriya: Sabuwar manhajar wayar hannu za ta rage lokacin jiran ganin likita03:19This browser does not support the video element.LafiyaSamson Adeleke AH/MNA11/06/2021November 6, 2021Jira na tsawon lokaci wurin ganin likita ba sabon abu ba ne a yawancin asibiton da ke arewacin Najeriya. Sai dai sabuwar manhajar wayar hannu za ta kawar da matsalar. Kwafi mahadaTalla