1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Sake haduwar 'ya da iyayenta bayan shekaru na ta'addancin Boko Haram

03:00

This browser does not support the video element.

Adrian Kriesch
February 10, 2017

Ta'addancin Boko Haram ya raba dubban iyalai a Najeriya. Wasu iyalai sun sake haduwa bayan kwashe tsawon shekaru suna dokin hakan.