SiyasaNajeriya: Sanya unguwar Makoko da ke Legas a taswira02:21This browser does not support the video element.Siyasa01/14/2020January 14, 2020Unguwar talakawa ta Makoko da ke cikin ruwa a jihar Legas da ke Najeriya, ba ta cikin kundin bayanan tsare-tsare na birnin. Sai dai yanzu ana kokarin kawo sauyi don saka Makoko mai yawan mutane 300,000 a taswira.Kwafi mahadaTalla