1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

El-Zakzaky: Ba za mu yafe wa gwamnati ba

02:26

This browser does not support the video element.

Uwais Abubakar Idris AS/LMJ
December 11, 2025

Shugaban 'yan Shi'a bangaren kungiyar IMN a Najeriya, Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky ya ce, a shirye suke su yi sulhu da gwamnatin Najeriya, sai dai ba za su yafe abin da aka yi wa mabiyansu shekaru 10 da suka wuce ba.