Salon rayuwaNajeriyaZanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya01:31This browser does not support the video element.Salon rayuwaNajeriyaUwais Abubakar Idris ZUD/LMJ08/01/2024August 1, 2024Tattaunawa da jami'ar yada labarai a rundunar 'yan sanda ta Abuja fadar gwamnatin Najeriya, S.P. Josephine Adeh gabanin fara zanga-zanga kan tsadar rayuwa da matasa suke gudanarwa a kasar.Kwafi mahadaTalla