1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nasarori a kokarin murkushe Boko Haram

Zainab Mohammed Abubakar March 12, 2015

Dakarun hadaka na kasashen Kamaru da Chadi da Nijar hade da takwarorinsu na Najeriya na ci gaba da kwato garuruwan da ke karkashin Boko Haram a baya.

Tschad Armee Boko Haram
Hoto: Reuters/E. Braun
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna