Natsai Chiremba matukiyar jirgin sama a Zimbabuwe03:06This browser does not support the video element.01/25/2016January 25, 2016Natsai Chiremba mai shekaru 27 da haihuwa, matukiyar jirgin sama ce a Zimbabuwe. Nasarar cika burinta da ta yi, ya daukakata, tare da tunzura matasan karkara ga neman yin koyi da ita.Kwafi mahadaTalla