1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nelson Mandela na fama da rashin lafiya

February 25, 2012

Hukomomi a Afirka ta kudu sun ce an ƙwantar da tsohon shugaban ƙasar a asibiti.

**ADVANCE FOR MONDAY, JULY 14--FILE** In this Oct. 6, 2007 file photo, former South African President Nelson Mandela reacts as German Chancellor Angela Merkel, left, waves farewell after a meeting at the Nelson Mandela Foundation building in Johannesburg, South Africa, Saturday Oct. 6, 2007. (AP Photo/Peter Dejong, file)
Hoto: AP

Wata sanarwa fadar gwamnatin ta ce shugaba Jacobe Zuma ya ce an riƙe Nelson Mandela  saboda ya na fama da rashin lafiya  wanda likitoci suka ce ya na buƙatar kulawa ta ƙwarraru.

Mandela wanda shi ne shugaban Afirka ta ƙudu na farko baƙar fata  bayan faduwar gwamntin mulkin wariyar launin fatawanda kuma ya ke da shekaru 93  da haifuwa  na fama da ciwon ciki kamar yadda sanarwa gwamnatin ta baiyana.To amma daga bisanin kuma wata jikanyar sa ta sanar da manema lanbarai cewar  babu wani fargaba akan rashin lafiyar ta sa.A shekara bara hankula jamma'ar ƙasar ya kadu so sai sa'ilin da aka riƙe tshohon shugaban ƙasar  a asibitimarabin Madiban da ya fito a benar jama'a tun a shekara ta 2010 lokacin da aka gudanar da gasar cin kofin duniya ta kwalon kafa a Afirka ta ƙudu.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita        : Mohamme Nasiru Awal