Nigeria ta zama Mamban komitin kare hakkin jama'a
May 13, 2009Talla
Bayan da aka zaɓi Nijeriya a matsayin mamba a kwamitin kare hakƙin bil-adama na majalisar ɗinkin duniya, tare da ƙasashen Amirka da Kamaru da Senegal, daga nan birnin Bonn, Saleh Umar Saleh, ya tuntubi Honourable Faruƙ Lawan, shugaban kwamitin shirin kawancen raya afrika NEPAD a majalisar dokokin ƙasashen yankin yammacin afrika, inda ya fara da tambayarsa ko wace rawa yake ganin Nijeriya zata taka a cikin kwamitin?
Mawallafi: Saleh Umar Saleh
Edita: Zainab Mohammed