An wallafa September 17, 2022sabuntawa ta karshe September 20, 2022
Al'ummar Tubawa a Jamhuriyar Nijar sun gudanar da wani biki a Yamai don wayar da kan jama'a game da kabilar da ma kawo karshen rudanin da ake samu a tsakanin jama’a na kasa iya rarrabewa tsakanin Batube da wasu kabilun kasar.