1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matasa da ke sayar da rogo a Nijar

03:17

This browser does not support the video element.

Salissou Boukari LMJ
October 19, 2022

Matasa da dama na mayar da hankali ga kananan sana'o'i a Jamhuriyar Nijar, domin su yi dogaro da kansu. Sana'ar nomawa da sayar da danyan rogo, na zaman guda cikin sana'o'in da matasan suka runguma.