SiyasaNijar: Komawar 'yan gudun hijira a gidajensu na asali a yankin Diffa03:45This browser does not support the video element.SiyasaGazali Abdou Tasawa AMA/MNA07/29/2021July 29, 2021Hukumomin Nijar sun kaddamar da shirin mayar da 'yan gudun hijira a garuwansu na asali a yankin Diffa shekaru shida bayan kauracewa sakamakon hare-haren 'yan Boko Haram.Kwafi mahadaTalla