Bayan hare-haren tsallaken iyaka da masu ta da kayar bayan na Najeriya suka kai cikin Nijar, hukumomin kasar sun lashi takobin murkushe mayakan sa kan.
Talla
Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da tura sojoji zuwa Najeriya domin yakar Boko Haram, matakin da ya samu goyon bayan al'ummar kasar.