[No title]
January 25, 2016Talla
Muna godiya da sauraron Deutsche Welle Hausa a kan AudioNow. Kuna iya sauraron shirye-shiryemmu kai tsaye kamar Labaran Duniya da Harkokin Yau da Labarin Wasanni da kuma Duniya mai Yayi. Saura sun hada da Ra'ayin Malamai da Afirka a Mako da kuma Lafiya Jari sai Ciniki da Masana'antu.