1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Pakistan na son tallafi a kan ta'adin ambaliya

02:17

This browser does not support the video element.

Abdul-raheem Hassan
January 11, 2023

Hukumomin Pakistan na neman tallafin kasashen duniya wajen ganin yadda za ta iya maida gurbin asarar akalla dala biliyan 30 da ta yi sanadiyyar ambaliya a bara. Kwararru dai sun danganta ibtila'in da sauyin yanayi.