Paparoma na yin taron aduo'i na matasa a Panama
January 25, 2019Talla
Paparoma Francis zai yi aduo'in a cikon kwanaki uku na wata haduwa ta matasa na duniya baki daya da za a ci gaba da yi har ya zuwa ranar Lahadi. Masu aiko da rahotannin sun ce Paparoma zai tattuana da fursunoni yara wadanda wasu suka aikata mayan laifuka domin yi musu huduba. Sama da matasa dubu 200 daga kasashe na duniya daban-daban za su halarci wadannan aduo'i da za a kankare bikin ranan Lahadi mai zuwa a Panamar da ke a yankin tsakiya na Amirka