Paparoma na ci gaba da ziyararsa a Turkiya
November 30, 2006Talla
Paparoma Benedict na 16 yana ci gaba da ziyarasa a kasar Turkuya,inda a yau zai kai ziyara wani masallaci mai cike da tarihi a birnin Istanbul wanda ake kira shudin masallci.
Batun kalaman batunci da yaiwa Islama ya mamaye wannan ziyara tasa ta kwanaki 4 zuwa Turkuiya.
Paaproma Benedict na 16 shine paparoma na 2 da ya taba kai ziyara masallci bayan paparoma John Paul na 2 daya gada.