1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

PDP: Tambuwal ya yi fatali da sulhun IBB mai cike da takaddama

10:24

This browser does not support the video element.

April 26, 2022

Gwamnan jihar Sokoton Najeriya kuma mai neman PDP ta tsayar da shi takarar shugaban kasa Aminu Waziri Tambuwal ya yi watsi da wasu 'yan takara biyu da aka fitar aka ce sune za su yi takara a jam'iyyar. A cikin hirarsa da wakilinmu Ma'awiyya Sadiq, Tambuwal ya ce har yanzu bai fidda tsammanin samun takarar ba.