Birtaniya ta ya da kwallon mangwaro
June 30, 2016Talla
Bayan da al'ummar Birtaniya suka kada kuri'ar raba gardama tare da zabar ficewa daga cikin kungiyar Tarayyar Turai wato EU, alamu ke nuni da cewa bangarorin biyu ba su shirya wa abin da ka iya biyo baya ba, in har Birtaniyan ta fice daga kungiyar ta EU.