SiyasaRage yawan tallafin abinci a sansanin 'yan gudun hijirar Somaliya da ke Kenya03:44This browser does not support the video element.Siyasa02/03/2020February 3, 2020Kimanin mutane dubu 200 ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab da ke a kasar Kenya. Sansanin shi ne mafi girma a duniya, sai dai a shekarun baya-bayan nan an rage taimakon jin kai ciki har da na abinci.Kwafi mahadaTalla