Salon rayuwaAfirkaRanar 'yan gudun hijira ta duniya02:03This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaAbdul-raheem Hassan Mubarak Aliyu/SB06/24/2025June 24, 2025Albarkacin ranar 'yan gudun hijira ta duniya, mun bibiyi rayuwar matashiya Amina wacce ta girma a gudun hijira, bayan da mayakan Boko Haram suka kashe mahaifinta tun a shekarar 2014.Kwafi mahadaTalla