1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zirga-zirga tsakanin Nijar da Najeriya ta tsinke

September 1, 2023

A Najeriya mata da suka shirya zuwa bikin radin suna da ci gaba da shaida yadda gwiwarsu ta yi sanyi sakamkaon abubuwan da suka faru bayan juyin mulkin da aka yi Jamhuriyar Nijar ganin yadda aka haramta shigi da fici.

Hoto: Afolabi Sotunde/REUTERS

Yau kusan wata guda ke'nan da rufe iyakokin Nijar tsakanin kasar da makwabtanta ciki har da Tarayyar Najeriya biyo bayan matakin kungiyar ECOWAS na yin matsin lamba ga sabbin jagororin sojan kasar. Sai dai wannan mataki baya ga kassara mu'amalamar kasuwanci ya kawo tsaiko wajen sada zumunci tsakanin al'ummomin Najeriya da Nijar. Batun da shirin darasin rayuwa ya duba.