1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rayuwar mata a sansanin 'yan gudun hijira na Katsina

02:44

This browser does not support the video element.

June 25, 2020

Yanzu haka akwai sama da mutane 5000 dake gudun hijira a kananan hukumomin Faskari da Dandume da ke jihar Katsina sakamakon hare-haren 'yan bindiga. 'Yan gudun hijirar dai sun kunshi mata da kananan Yara. A sansanin 'yan gudun hijirar akwai mata 32 da suka haihu.