SiyasaRayuwar Winnie Mandela01:52This browser does not support the video element.Siyasa04/03/2018April 3, 2018Ana yi wa marigayiyar kallon daya daga cikin shika-shikan yaki da wariyar launin fata a kasar ta Afrika ta Kudu, wadda ake ganin ta sadaukar da rayuwarta wajen samarwa da kasarta 'yanci.Kwafi mahadaTalla