Al'aduRigakafin karnuka a Jamhuriyar Nijar03:23This browser does not support the video element.Al'adu10/11/2022October 11, 2022Hukumomin lafiya a Nijar sun fara yi wa karnuka da maguna rigakafin ciwon hauka, saboda magance matsalar da dabbobin ke fuskanta a damina. Wane mataki hukumomi ke dauka don inganta lafiyar irin wadannan dabbobin a yankunanku?Kwafi mahadaTalla