SiyasaRikicin addini a Indiya ya haifar da tashin hankali02:38This browser does not support the video element.Siyasa03/06/2020March 6, 2020Rikicin addini a Indiya, ya haifar da gagarumin tashin hankali a birnin Delhi na kasar. Wadanda rikicin ya shafa sun samu tallafin da bai taka kara ya karya ba daga mahukunta.Kwafi mahadaTalla