Sojoji sun kawar da gwamnatin Shugaba Mursi saboda yadda ya kasa shawo kan rikicin siyasa da kasar ke fuskanta.
Hoto: Reuters
Talla
Sojojin Masar sun dauki matakin kawar da gwamnatin Shugaba Mohamed Mursi tare da maye gurbinsa da Alkalin-alkalan kasar Adli Monsour. Mursi ke zama shugaba na farko na farar hula da aka zaba ta hanyar demokradiyya.