1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Ruwanda: Gangamin alkinta muhalli

02:56

This browser does not support the video element.

Vollmer Gerlind TH/AMA/LMJ
January 4, 2023

A wani mataki na alkinta muhalli masu fafutukar alkinta zamatakewar tsirrai da halittu a Ruwanda, sun kaddamar da wani sabon shirin da ke horar da matasa inganta muhalli domin su kasance masu sa ido kan kurmin dajin da ke yankunan kasar. Sabon shirin dai ya shafi matasa daga matakin firamary har zuwa jami'a.