Sabbin hare-haren kunar bakin wake a Iraki
January 2, 2017Talla
Wani jam'in 'yan sanda ya ce yawancin wadanda suka mutu 'yan ina da ga aiki ne da ke yin dandanzo a Sadr City wata ungUwar ta 'yan Shi'a da ke a arewa maso gabashin Bagadaza, a halin da ake ciki kungiyar IS ta ce ita ce ta kai harin.Harin na zuwa ne daf da lokacin da shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya soma yin wata ziyara a aiki Irakin,