SiyasaSamar wa karnuka abinci a Najeriya01:00This browser does not support the video element.SiyasaKamaluddeen Sani Shawai YB05/22/2019May 22, 2019Wasu matasa biyu ne bayan nazari suka gano cewa karnuka na shan wahala saboda rashin abinci da ya dace da su a Najeriya, kan haka suka samu dabarar sarrafa abinci da ya dace da karnukan a Abuja Najeriya.Kwafi mahadaTalla