Bukatar tallafawa yara mata da auduga
December 17, 2018Talla
Shirin na wannan lokaci dai zai yi nazari ne kan wani sabon gangami da wasu matasa suka fara a Najeriya. Wannan gangami dai na bukatar a samar wa da matan audugar da suke amfani da ita a yayin jinin al'ada kyauta ko kuma a saukaka musu kudinta ta yadda ko wace mace za ta iya saya ba tare da ta shaa wahala ba.