Al'aduJigawa: Kwalliya a birni da karkara03:19This browser does not support the video element.Al'aduZainab Rabo Ringim AMA/LMJ01/09/2023January 9, 2023Matan birni da na karkara na kashe makudan kudi a koda yaushe domin kawata jikinsu musamman ma kwalliya, sai dai akwai wagegen gibi tsakanin yadda ake kwalliyar a manyan birane da kuma a karkara. Kwafi mahadaTalla