Salon rayuwaSana'ar siyar da jakai a jihar Katsina03:12This browser does not support the video element.Salon rayuwaYusuf Ibrahim Jargaba06/05/2019June 5, 2019Wannan sana'a ta sayar da jakai da dawaki sana'a ce da garin Mai'adua na jihar Katsina ya yi shuhura a kanta. Sana'ar da ke samun ribatar 'yan Najeriya da ma 'yan Nijar.Kwafi mahadaTalla