Tambuwal ya canza sheka zuwa APC
March 12, 2026
Talla
Sanata AminuWaziri Tambuwal wanda dan majalisar dattawa ne yanzu haka da ke wailtar Sakoro ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP bayan da ya fitar da wata sanarawa mai nuna ficewarsa a hukumance inda ya ce ya dauki wannan matakin ne bisa shawarwarin masana da kuma rikicin cikin gida da na shugabanci da ya da baibaye jam'iyyar PDP.
Tamabuwal daí na fuskanatar bincike a hannun hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa kuma na tambayesa dangane da inda aka kwana.
Yayin da wasu ke komawa jam'iyyar APC mai mulkin kasar, wasu na ganin masu komawa jam'iyyar ADC, ba ta da karfin da za ta tunkari zaben 2027 a Najeriyar.